Lokuta Masu Mahimmanci Ga Ma'aurata

 Lokuta Masu Mahimmanci Ga Ma'aurata

Wani matsalar da akasarin mata ke fuskanta a Zamantakewar auratayya sune na rashin sanin yadda ya kamata suyi mu'amala da mazajensu, duk da yake wasu lokutan suna sane suke yin wasu abunda domin cusgunawa mazajen su. 


Karanta>>> Yanayin Kwanciyar Aure Guda 3 Dake Sauki Da Saurin Gamsar Da Mace


Sau tari matan suka ingiza mazansu cikin kuncin da suke ciki a maimakon kokarin fiddasu. Haka kuma mata kanyi sanadiyar jawowa mazajensu matsala a wuraren aiyukansu kokuma a harkar kasuwancinsu.


Karanta>>> Sirrika Goma Sha Uku (13) Na Mallake Mijinki /Matarka


Da akwai wasu lokuta mahimmai ga mata a wurin mazajensu da matan aure da damar gaske basu da masiyar mahimmancin wadannan lokutan a wajensu, don haka maimakon suyi amfani da wadannan lokatan wajen kwantarwa mazajensu hankula, sai kuma suyi abunda zai jawo bacin rai a garesu dama mazajen nasu.


Karanta>>> Hanyoyin Gyaran Nono Don Matan Aure Da 'Yan Mata


Wannan yasa wasu mazan suka gwammace fita suyi hira a teburan masu shayi da majalisoshin zaman hira. 


Karanta>>> Yadda Ake Yin Hadin Karin Ni'ima Da Gyada Da Namijin Goro


Irin wadannan lokutan na tarairayan maza, mata sun maidasu ba a bakin komai suke ba, wasu matan ma basu san amfani ko kuma yadda zasu tafiyar da mazajensu a irin wadannan lokutan ba.


Karanta>>> Sirrin Dake Tattare Da Gajerar Mace A Wajen Jima'i 


Da akwai lokutan da namiji baya bukatar yaji wani abu da zai tayar masa da hankali, da akwai lokacin da maigida yake bukatar jin labarin da zai farar ta masa rai, da kuma lokacin da yake son jin wata gulma daga gareki. Haka kuma maza suna da lokutan da suke bukatar jin mace tana musu hirar soyayya. Mata nawa ne sukasan irin wadannan lokutan kuma suke amfani da su yadda ya kamata?


Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki (Female Only) 


Bari mu dauki lokacin da miji ya dawo gida bayan ya kammala kujuba-kujuban sa na yau da kullum, a lokacin da ya dawo gida domin ya huta ko ya ci a binci. A irin wannan lokacin ya zamewa mace dole tayi la'akarin da wace irin siga mijin ya shigo gidan domin sanin yadda zaki tinkareshi da kuma irin hirar da ya kamata kiyi masa a wannan lokacin.


Karanta>>> Yadda Za Ki Gamsar Da Mijinki A Lokacin Jima'i


Kada ki sake ki baiwa mijinki labari mara dadi a lokacin daya sanya abnci a gaba zai ci, yin hakan zai iya hanashi cin abincin yadda ya kamata, bacin ran labarin kuma ya dantanta ne da kwatankwaci girman laba.

Karanta>>> Suffofin Kwanciyar Aure 

Post a Comment

0 Comments

Ads