Yadda Ake Yin Hadin Karin Ni'ima Da Gyada Da Namijin Goro: Wannan Hadin Yana Taimakawa Ma'aurata
Da yawa daga cikin ma'aurata akwai wadanda basa iya kusantar iyalinsu ba tare da sun sha magani ba, wani kuma da zarar ya kusanci iyalinsa sau 1 baya iya sake maimaitawa sai kuma tsawon wani lokacin saboda saurin inzali.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
Wasu ma'auratan suna yin amfani da magunguna irin na chemist domin su Kara karfin kuzarinsu wanda bai fiya yin tasiri a jiki ba, idan ma yayi aiki ba zai wuce lokacin da ka sha ba.
Wasu matan suna yin amfani da abubuwa su saka a gabansu da nufin ya kara musu ni'ima da sha'awa a yayin Jima'i. Idan kina ko kana daga cikin masu irin wadannan matsalolin da muka ambata ga wani hadi da nazo muku dashi.
Karanta>>> Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.
Yadda Ake Yin Hadin
Wannan wani hadin magani ne da nazo muku dashi wanda idan kun yi amfani dashi ba za ku kara neman wani maganin neman Karin Kuzari ko Karin sha'awa ba. Ku nemi wadannan abubuwa kamar haka;
- Namijin Goro (biter kola) 10
- Gyada
- Madara
Ana so a samu busahshen namiji goro, sai a hada da gyada a nika, za ku dinga dibar karamin cokali ana zubawa cikin madara. Da yamma za ki sha, shima Mijinki ya sha. Kuna iya kallon wannan video don ganin yadda ake yin hadin.
Duk Wata kwayar cuta dake jikin marar namiji ko mace, za ku yi fitsarin wannan cutar dake jikin ku. Sannan zai karawa namiji karfi da Kuzari A duk lokacin da yake son yin Jima'i.
Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata
Matan dake da matsalar bushewar gaba, daukewar sha'awa, rashin ni'ima idan kuna yin amfani da wannan hadin za ku samu lafiya da ni'ima.
0 Comments