Na Ma'aurata Ne: Hanyoyin Da Ake Bi Domin Dadewa Yayin Saduwa

 HANYOYIN DADEWA YAYIN SADUWA



MURZA KARKASHIN AZZAKARINSA.


Duk lokacin da kuke tare ki dinga murza can kasan azzakarinshi, wato kusa da marainansa. hakan yana kara masa dadewa bai kawo ba ya kuma kara ma azzakarin karfi. saidai kada kiyi kuskuren lankwasar da azzakarin a wannan yanayin domin wannan na iya jawo masa lalacewar azzakarin.


Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata


KE A SAMA SHI A KASA

Wato wannan position yana taimakawa sosai wajen dadewa baa kawo ba. domin a haka ko wannen ku zai kasance cikin nishadi ba tare da an taba wurare muhimmai ba da zasu sa akawo. Yadda akeyi shine, zai kwanta rigingine ita kuma ta hau kanshi a zaune tana dan yin gaba da baya.


Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50


MAGANI:


Daga karshe, yana da kyau ku nemi shawarar masana jimai domin baku shawarwari da kuma nuna muku irin magungunan da zakuyi amfani dasu da shawo kan matsalar ku. Ba abu ne mai kyau ba ka dinga amfani da magani kawai ba tare da sahalewar likita ba domin zai iya cutar da kai ba tare da kasani ba.


Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata


Sex isn't just fun. It's good for you too. Every orgasm releases a flood of the hormone oxytocin, which improves your mood. Regular rolls in the hay could improve your heart health, reduce stress and depression, improve your self-esteem, and help you sleep better. Snuggling together underneath the sheets also makes you feel closer to your partner and enhances your sense of intimacy.


Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata


Jima'i ba don dadi kawai ake yi ba, yana taimakawa wajen inganta lafiyar zuciya, cire gajiya daga jiki da gusar da kunci da damuwa. Yana sa ki samu annashuwa da bacci cikin kwanciyar hankali.


Shiyasa yake son samun fahimtar juna tsakanin ma'aurata. 

Post a Comment

0 Comments

Ads