❖・SIRRIN・ GYARAN・ NONO ・❖
✦ Al-kama.
✦ Kayan kamshi.
✦ Man hulba
Karanta>>> Abubuwa 8 da yin jima’i akai-akai ga mace mai ciki ke yi.
Ana yin kunun al-kama a zuba kayan kamahi sai a sha shi yadda za'a koshi sama-sama sannan a rika shafa man hulba, sannan a saka rigar nono.
✿✿✿▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃❀❀❀
*❖ GYARAN NONO ❖*
❅ Hulba
❅ Zuma
a tafasa garin hulba a zuba zuma Ana sha kullum za'a ga abin mamaki gun tsayuwar nono, sannan a ringa Dan yi kwana ki, kafin ayi.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
*MATSALOLIN DA SUKE ADABAR MATA A YAU, GA HANYOYIN MAGANCESU*
*_GYARAN NONO_*
↬ Farar shinkafa
↬ Garin alkama
↬ Garin habbatussauda
↬ Garin ayaba(plantain)
↬ Gyada mai malfa( mai zabo)
↬ Aya
↬ Madara
↬ Zuma
Karanta>>> Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje
Zaki sami plantain dinki ki shanyashi ya bushe sai ki daka ki hada da garin alkama da garin farar shinkafa saiki hada aya da gyadar a malkada a tace ruwan, sai ki dora akan wuta a zuba garikan akai, a zuba madarar gari data ruwa da zuma, sannan ki dama yayi kauri.
Kiyi kamar sati biyu ko hudu kina haka sannan kisami rigar nono acuci maza kisaka.
Waiyyo yaruwa maigida tambayarki zaiyi yace my lyf balanbalan kika hura? Kinsan amsar da zaki bashi..........
Karanta>>> Amfanin Cin Ƙwai Kafin Saduwar Aure
*_GYARAN NONO NA 2_*
Zaki sami hulba a tafasa arinka gasa nono dashi sannan ashafa man hulba . Ko kuma ki tafasa hulbar ki gasa nonon sannan ki kada kwan salwa ki shafa sai ki kada guda uku ki shanye.
Karanta>>> Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki.
*MATSALOLIN DA SUKE ADABAR MATA A YAU, GA HANYOYIN MAGANCESU*
*_KARIN NI'IMA_*
* Gyada mai bargo
* Kwakwa
↫ Aya
↫ Dabino
↫ Cukwi
↫ Garin zogale(shanyar inuwa)
↫ Garin sassaken baure
↷ Garin sassaken gamji
Karanta>>> Dalilan Dake Zawo Rashin Sha'awa Ga Mata
Da farko zaki sami gyadarki mai bargo sai kisassabata ki cire jan bawon sannan ki dakata.
Sai ki sami kwakwarki ki markadata tare da ayarki da dabino. Ki daka cukwi, zogale, sassaken baure, da sassaken gamji.
Sai ki hada wadannan kayan guri daya ki rinkasha tsawan sati daya zakisha mamaki.
Karanta>>> Dalilan Dake Zawo Rashin Sha'awa Ga Mata
SHARE 🌿
0 Comments