Gwalagwalen Shawarwari Ga Sabbin Ma’aurata
Wannan naku ne............
Ku dabi'antar da kan ku da yin wasu abubuwa tun a farkon aure dan ya muku sauqi da samun ɗorewa a zamantakewar ku.
💘Kafun aure dan Allah both mace da namijin kuje a wanke muku baki dan akwai tashin hankali da qarancin sakewa ace ango ko amarya ranar farko cikin shauqi za'a wataya alhali ana bude baki aji gunnusuru na tashi.
Karanta>>> Abubuwa 8 da yin jima’i akai-akai ga mace mai ciki ke yi.
💘In akwai lalura na ciwon warin baki a dage a nemi magani, sannan kuna kuskure baki da ruwan dumi da gishiri, a na tauna kanamfari ko cardamom ko a juri shan dan butter mint ko tom tom yakan rage shi.
💘Daren farko karku kusanci juna face kun kintsa jikin ku (wanka da brush)
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
💘In da dama, ku dabi'antar da kanku yin wanka tare tun a farkon auren ku, dan abune da ma'aurata da dama basa yi ko somawa ko ci gaba ke musu wuya dan jimawa tare.
💘 Ku dabi'antar da kanku duk dare ko za'ayi ko baza'ayi wani abuba a dage ana brush, in an tashi sallan Asuba a sake bitan brush ko da buqatar kusantar juna zai taso atleast dai akwai nitsuwa in aka kusanci juna, amma kiss da qarnin yawu da warin baki wallahi akwai cutarwa sosai.

Karanta>>> Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje
💘Ke mace ki dabi'antu da sakewa, nuna shauqi da neman miji a shimfida domin hakkin nemanki a shinfida bai rataya a wuyan namiji kadai ba. Kuma wayewa ne in kina da buqata ki nemi mijin ki, gidadanci ne mace ta kasance kullum ita sai miji ya nemeta ita bata iya nema ko nuna shawarta ga mijinta.
💘 Gaida juna duk safiya ta sigar kalamai, runguma da sumbata.

Karanta>>> Amfanin Cin Ƙwai Kafin Saduwar Aure
💘 Ku dabi'antu da Rakiya da tarban mai gida hade da masa maraba da gaisuwa na kalamai, runguma da sumbata.
💘Ku dabi'antu da bama juna lokaci ba tare da katsalandan na wasu ko social media ba. (Quality time).

Karanta>>> Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki.
💘Dabi'antuwa da zama dan tattauna matsalolin da kuke fuskanta da samar da mafita ba tare da an ƙare da hatsaniya ko bacin rai ba.
💘Ku dabi'antar da kanku wajen karɓa da gyara kuskuren ku.

Karanta>>> Dalilan Dake Zawo Rashin Sha'awa Ga Mata
💘Ku dabi'antu da yabo, godiya da bama juna hakuri.
Wadannan abubune da in baku soma su tundaga farkon aure ba yana wuya in zama yayi zama a soma ko a bari cikin sauqi rashin su kuwa a aure yakan taba jin dadin zamantakewa da juna.
0 Comments