YADDA ZAKI GYARA JIKINKI KAFIN AURENKI:
MAGANIN GYARAN JIKIN BAZAWARA DA WADDA TADADE BABU AURE||
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba.
Wasu da yawan yan' mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
✎ TSARKI DA RUWAN DUMI :
Tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji ) Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba .
Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa
GANYEN MAGARYA:
Ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara (farji) yake yi ba.
Karanta>>> Amfanin ‘ya’yan kankana 7 a jikin Dan Adam
・ ZUMA:
Ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1 ) da safe daya (1 ) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni ' iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al ' ada.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
❑ SHAN ZUMA ❑:
Ana so macen da take cikin jinin al ' ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al ' ada.
Karanta>>> Amfanin Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa
MAN HABBATUSSAUDA:
Zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a (farji).
Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa
KANKANA DA MADARA :
Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al ' adarta.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
KANKANA DA CUCUMBER:
Zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.
Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata
HULBA:
Zaki dafa hulba kina zama cikin na tsawon 30 minutes:
Zaki wannan hadin kafin daurin aurenki.
0 Comments