Yadda Zaki Matse Gabanki (Female Only)

 *YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)*



*Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.*

*Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.*

Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

☛ Bagaruwan hausa.

....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa

☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma.

Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a cikin shima a kalla 3x a sati.

☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain...

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

*Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da*

☞ Ruwan dumi
☞ Bagaruwa

_Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

*KAYAN HADIN*

☛ Ki daka garin zogale ki tankadeshi.

☛ Ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya.

☛ Ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*.

☛ Ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ).

☛ Ki samu man shanu (anansamunsa a wajen masu sa yarda nono).

*Duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.*

Post a Comment

0 Comments

Ads