GA WASU HANYOYIN MATSI DA ZUMA
_ Zaki iya hada tacecciyar zuma da ruwan alobera ki gauraya sosai sannan kiyi matsi idan kinyi kusan zuwa wajen oga saiki wanke sannan ki saka miski na matsi wato (miskul dhara).
Ku Taɓa Bulun Nan Domin Sanin Yadda Zaku Yi Amfani Da Ganyen Dalbejiya Wajen Gyara Fuskantar ku
_ Sannan zaki iya bari sai lokacinda zakije wajen oga ki sakata amma ki hadata da farin miski gurin ya jike sosai wannan ma ku jarrabashi.
Karanta>>> Yadda Zaki yi matsi da bashi da illa kuma mai saukin kudi
_ Akwai man hulba dan egypt zaki ganshi akaramar kwalba zaki iya hadashi da tacecciyar zuma kiyi matsi kafin kije wajen oga wannan zai kara miki sha awa kuma shima oga zaki rikitashi.
Karanta>>> YYadda zaki yi matsi domin jin dadin mai gida
_ Kina iya saka tacceciyar zuma a farjinki tunda safe sannan idan dare yayi ki wanke sannan ki kara saka wata lokacinda za aje wajen oga zakiyi mamakin aikinta.
Karanta>>> Yadda Zaki hada Sabulun da zai saki samtsi, kyalli da kuma shiki
Allah ta’ala yasa mudace
0 Comments