Sabon Bidiyon Da Mallama Juwairiyya Bintu Usman Tayi Akan Ma'aurata

 ♜・===>DAREN FARKO<===・♜

✫ MU SAN ILIMIN AURE KAFIN YINSA ✫



Zan fara da mata sannan sai maza.


             *♧===>MATA<===♧*


Daren farko akwai dadi sosai ga da namiji, amma diya mace bai mata dadi saboda fargaba da tsoro

na zafin. Wannan kowace mace kafin tazo gidan mijinta zatasan saduwar farko tanada zafi sosai

tahakane wasu matan idan sunje gidan miji tsoro ke hanata yarda da mijinta.


To agaskiya kamata yayi ace kin tsaya kin lallasheshi yayi maki ahankali har farginki ta bude.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Amma idan kika bari yayi maki da tsiya zai maki rauni mai hana tafiya. Ina shawartarku da kudai na tsoron mazajenku daren farko, a daren farko kada kinuna mai kin san komai, nuna mashi zakiyi kamar baki san ana saduwa ba tsakanin mata da mijiba kuma kiringa sakin jikinki dashi kada yazamana yanayi kina kaucewa.


           *♜====>MAZA<===♜*


Nadawo kanku maza.


Daren farko yana daya da daga cikin daren da namiji zai iya tunawa a rayuwa koda ya tsufa domin akwai dadi sosai. ku kuma maza matsalarku daya, nuna maitarku kuke fili a daren farko.

Karanta>>> Yadda Zaki Kara Girman Kugu Cikin Sauki

 Idan ka fuskanki amaryarka na

tsoron wannan daren, to sai kai mata wayo kace nasan kin gaji sosai shiga daga ciki ki kwanta, ni

zan kwana anan. To idan ta shiga saika barta sai ta fara bacci kuma kada kabari yadauketa sosai. idan tafara bacci sai kaje ka fara shafarta a hankali kana mata kiss, idan ta farka bazata iya magana ba dan dadi ya mata yawa. In kaga zatai magana

sai ka rarrashi abinka harta yarda

sai ka cire rigar, idan dadin yakai ko bata yarda ba zata ringa cire kayan da kanta zata so kasa abinka a ciki(arzakari).kada kasaka sai ka shafata sosai sannan zaka saka.


· 

*DUK macen dake san samun ni'ima a jikinta to ta likewa wannan sinadarin kuma Ana hadin ne da dare idan sun jiki da safe a ke sha.*


✿ a samu kankana 🍉 ( water milon ) meyashi se a fafe samanta da wuka ayi Mata kofa.


❀ a samu kanunfari 🥓( Clabe ) a dakashi a zuba a cikin kankana.


✿ asamu dabino 🌴 a nikashi a zuba a cikin kankana.

Karanta>>> Amfanin Hulba Guda 21 Ga Lafiyar Jiki Musamman Yan Mata Da Matan Aure.

❀ kwakwa ( coconut ) 🌰 kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kankana sannan kwakwa ma a nika ta a zuba cikin. Kankana.


Sai a rufe kankana sai da safe sun jiku sai uwargida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye kankana.


🦠 MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI 🦠


1. Jin Zafi Lokacin Jima i.

2. Kaikayin Gaba.

3. Fitar farin ruwa agaba.

4. Gushewar Sha'awa.

5. Warin Gaba.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

🦠 ALAMOMIN SANYI NA MAZA 🦠:


1. Kankancewar Gaba.

2. Saurin Inzali.

3. Kaikayin Matse matsi.

4. Kaikayin Gaba.

5. Gushewar Sha'awa.

6. Da Sauransu.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

DUK MAI BUKATAR MAGUNGUNA  SANYI ( INFECTION ) SADIDAN YAYI MAGANA:


08068195563


LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE 🙏

Post a Comment

0 Comments

Ads