BANBANCI TSAKANIN SHAWAR MACE DA TA NAMIJI. SANNAN WA YAFI WANI JIN DADIN JIMA'I ?:═══─✿
•
●↻ ↻●
•
••
★
★
•
•
Toh Sanin kowane dai halittar mace ta sha banban da halittar naimji.Kama daga fuskar mace ba iri daya bace da fuskar namiji, muryarta ya banbanta, kirjinta, bayanta dama gabanta duka ba irin na namiji bane.Allah ya halitto mata da sassan dake da matukar daraja da daukar hankalin namiji,sassan da ke tada shawar namiji,sassan da ke biyawa namiji da bukata,sassan da ke shayar da jinjiri (baby) da abinsha (breast feeding)har yakai ga lokacin da za a yaye shi sannan ya fara cin abinci.
Karanta>>> Mene ne Budurci Da Kuma Yadda Ake Dawo Da Shi Idan Aka Rasa Shi
Kugun mace (hips) ba irin na namiji bane,haka damutsanta (arm) sun banbanta.
Ta bangaren shawa,ita dai shawar namiji tamkar ka cinnama kara wutane wanda nan take suke kamawa kuma nan take suke cinyewa, sabanin shawar mace wanda ita kamar an cinnawa itace wutane,a hankali yake kamawa kuma a haka suke ci har su kare,Idan muka duba anan za mu ga cewa ita mace tana bukatar lokaci mai tsawo a yayin jima'i wanda shi kuma namiji nan take a cikin mintuna biyar da tasowar shawarsa da fitarta duka a cikin lokaci kan kani.Haka kuma shi namiji dazaran yayi inzali to duk dadin ya riga ya fita(dadin yan dakikune,i.e seconds) saidai in zai sake komawa a zagaye na biyu wanda duka dai abu gudane.Amma ita mace takan iya yin inzali har sau biyu a cikin jima'i guda (multiple orgasm). Mace tana iya yin inzali kodai a sanadin gugar da zakarin namiji keyi zuwa ga belinta (clitoris) ko kuma a sanadin gamsuwar da take samu sanda zakarin namiji ke gugar wani waje a cikin farjinta da ake kira 'G-spot' (clitorial orgasm or viginal orgasm) su ne inzalin da matce keyi a yayin jima'i.
Karanta>>> Yadda Ake Amfani Da Tumfafiya Wajen Gyaran Nono
A yayinda shi kuma namiji matukar wani abu mai taushi yana gugar zakarinsa to takene zai yi inzali, kuma inzali guda yake yi.Anan,da mai yin inzali biyu koma fiye (multiple orgasm) a lokacin jima'i kima dadin yakan kai mintuna kusan biyar, da mai yin guda tilo kuma dadinsa a cikin yan seconds ya gushe, wa yafi...
Karanta>>> Yadda Zaki Magance Sanyi Ko Wane iri, musamman mai wahalar magani
0 Comments